Photo:: 18 Year Old Girl Kills Her New Born Baby In Jos After Hiding Pregnancy For 9-Months




I was only able to get enough to give this story a title. So, just so you know the story was shared in Hausa language. I will only explain the little I able to pick from help and those who can interpret it better should help us out please!

Read the full story as shared in Hausa by Habu Dan Sarki;

“Daga Habu Dan Sarki, Jos Wata yarinya matashiya mai kimanin shekaru 18 dake zama a anguwar Abatuwa a cikin garin Jos ta kashe jarirai ‘yan tagwaye da ta haifa ba tare da aure ba.
Yarinyar ‘yar kabilar Tarok mai suna Zurchit ta haifi tagwayen ne mace da namiji bayan ta dade tana boye cikin, don kar jama’a su gane har zuwa ranar da Allah ya kaddara fitar abin dake cikin.
A ta bakin makwafcin yarinyar da take zaune ita kadai ba tare da wani dan uwanta ba, mai suna John, ko da yake ta dade tana boye cikin ta hanyar daura wani majanyi da mata ke amfani da shi wajen matse tumbi ko boye ciki, amma da dama wadanda ke gidan da makwafta sun sani.”


Ok, all my Hausa readers, start interpreting…

Follow us on Twitter!

Like us on Facebook!

No comments:

DISCLAIMER : All Opinions expressed in comments are
those of the comment writers alone and does not
reflect or represent the views of Gidifun.com.


ALERT :Do You Wish To Advert with Us Contact +2348107127680 For Booking and Enquiries.

Powered by Blogger.